Ana Cigiyar wata Budurwa Mai suna Rahama Abdulganiyyu ‘yar shekara goma sha shida
Ana Cigiyar wata Budurwa Rahama Abdulganiyyu mai kimanin shekaru goma sha shida ta bar gida Sabuwar Gandu da nufin zuwa Fandaka da misalin Karfe Shida da rabi na Yamma a jiya kenan Ranar Lahadi
Tana sanye da Atamfa da mayafi ruwan Golden
Har izuwa yanzu dai ba ta koma gida ba
Ana rokon duk wanda ya ga Rahama ko ya san inda ta ke ya tuntubi Gidan Alhaji Abdullahi Kofar Na’isa da ke kusa da Gidan Mai na B A BELLO ko a kira lambar wayarsa kai tsaye 08030738322 ko kuma 07014670961
Dan Allah Jama’a a taimaka.
